• Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.

  • Nov 12 2024
  • Spieldauer: 19 Min.
  • Podcast

Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.

  • Inhaltsangabe

  • Send us a text

    Barnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba har ma da alummar gari.

    A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma.
    A cewar hukumomin da abin ya shafa dai hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda sun kai wa turakun wutar lantarki hari.

    Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo karshen barnar da ake yi wa layukan dakon wutar lantarki.

    Mehr anzeigen Weniger anzeigen
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

Das sagen andere Hörer zu Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.

Nur Nutzer, die den Titel gehört haben, können Rezensionen abgeben.

Rezensionen - mit Klick auf einen der beiden Reiter können Sie die Quelle der Rezensionen bestimmen.